Saurayi da budurwa da suka kwana a Shenzhen sun gano cewa an É—auki bidiyonsu na kwanciyar aure a asirce kuma aka yaÉ—a ta ...
Jihar Bauchi tana cikin jihohin da aka kirkiro shekaru 50 da suka gabata a Najeriya, lokacin da kasar ta koma daga jihohi 12 zuwa 19 karkashin gwamnatin Marigayi Janar Murtala Mohammed.